Follow Our Channels:
Bismillah
Sunnah and Holy Quran Miracles

About

About Sunna4U

Sunna4u wani shafi ne wanda ke da niyyar sada sunnar ma'aiki (s.w.a) ta hanyar bada download links na wa'azuzzukan hausa da tafsirai da kuma karatun alqurani mai Girma da videos na islam, wanda zasu dauku zuwa waya ko komputar wanda ke son dauka.
Babban fatan mu, shine Allah (s.w.a) ya datar damu da rahamar shi....

sunna4u


This site is created purposely to spread the Sunnah (Legal Ways) of the prophet Muhammad (s.a.w.) mainly in Hausa language. And more over, the Holy Quran Download of different Huffaz...
Muna neman hadin kanka, wanda zaka iya bayarwa ta hanyar yi mana adduar samun ci gaba, da kuma samun karbuwar wannan aiki a wurin Allah mai girma da daukaka, Allah ya amsa mana...
We really need your prayers, pray for Us so that Allah will accept this Our Work.
Thanks for your support..

0 feedbacks:

Do Some JIHAD/Sadaqat

Sharing This Is SADAQAH/CHARITY/JIHAD, Do It Now

FOLLOW OUR CHANNELS:

New UPDATES

Our Visitors This Time