Assalam Alaikoom wa rahmatullahi wa barakatuh.
Littafin AL ADABUL MUFRAD, Littafine wanda ke dauke da abinda ya Kamata musulmi ya aikata na daga kyawawan halaye da dabi'u da kuma abinda ya kamata ya gujewa kamar yadda Annabin Rahama (s.a.w) yayi umurni ga sahabbai (Radiyallahu Anhum) da sauran al umma.

Allah ya sakawa Sheikh Abubakar Mai-Kano Katsina Akan wannan karatu ameen. Wanda shine ya gabatarda wannan laccoci tun daga farkon littafin har qarshe cikin wasu shekaru qididdigaggu. A Ahl As Sunnah Central Masjeed Tsagero, Rimi LGA, Katsina state of Nigeria.

LOADING DATA.... (if it takes long, refresh the page, if no data still shown, try again in few hours).
0 feedbacks:
Post a Comment