Assalam Alaikoom wa rahmatullahi wa barakatuh.
Littafin Huqbah [HUQBAH ko HIQBAH] Min At-Tareekh, Littafine wanda ke dauke da abinda ya auku tun daga wafatin Annabin Rahama (s.a.w) zuwa shahadar Sayyidna Hussaini bn Ali (Radiyallahu Anhuma).

Allah ya sakawa Sheikh Abubakar Mai-Kano Katsina Akan wannan karatu ameen. Wanda shine ya gabatarda wannan laccoci tun daga farkon littafin har qarshe cikin wasu shekaru qididdigaggu. A Ahl As Sunnah Central Masjeed Tsagero, Rimi LGA, Katsina state of Nigeria.

Wannan Littafi yana dauke da warwara kan sarqaqqin abubuwa masu yawa da kuma yaqe-yaqe wanda suka auku a wanna tsakani, sannan da rayukan da akayi asara na sahabbai da bayani kan wadanda suka kashe su da kuma sanadiyyar kisan nasu.
Akwai cikakken bayani kan Khulafa ar rashidoon da tarihinsu da kuma yadda mulkinsu ya gudana, hakanan za'a ji sanadiyyar rasuwar jikan Sayyidna Rasulullahi (s.a.w) da wanda sukai kisan da kuma dalilin yin hakan.
Da fatan Allah ya bamu dacewa duniya da lahira ya kuma karba mana ibadunmu ameen.

LOADING DATA.... (if it takes long, refresh the page, if no data still shown, try again in few hours).
0 feedbacks:
Post a Comment