Follow Our Channels:
Bismillah
Sunnah and Holy Quran Miracles

KARATUN LITTAFIN MUWADDA MALIK

Assalam Alaikoom wa rahmatullahi wa barakatuh.
Littafin MUWADDA (MALIK), Littafine wanda ke dauke da abinda ya Kamata musulmi ya sani, na ayyuka kyawawa, na ladubba, na hukunce-hukunce, na azkar, na ibadu da sauran ilimuka na islam wanda Annabin Rahama (s.a.w) yayi umurni ga sahabbai (Radiyallahu Anhum) da sauran al umma.

Allah ya sakawa Sheikh Abubakar MaiKano Katsina Akan wannan karatu ameen. Wanda shine ya gabatarda wannan laccoci tun daga farkon littafin har qarshe cikin wasu shekaru qididdigaggu. A Ahl As Sunnah Central Masjeed Tsagero, Rimi LGA, Katsina state of Nigeria.

muwadda book


LOADING DATA.... (if it takes long, refresh the page, if no data still shown, try again in few hours).

0 feedbacks:

Do Some JIHAD/Sadaqat

Sharing This Is SADAQAH/CHARITY/JIHAD, Do It Now

FOLLOW OUR CHANNELS:

New UPDATES

Our Visitors This Time