Assalam Alaikoom wa rahmatullahi wa barakatuh.
Littafin RIYADUS SWALIHIN, Littafine wanda ke dauke da Magana, aiki, umurni da hani na Annabin Rahama (s.a.w) wato Hadith kenan. A tsari na babuka wadanda ke dauke da Hadissai masu sauqin harda, fahimta da kuma birgewa.

Allah ya sakawa Sheikh Bature Dauda Tsagero Akan wannan karatu ameen.
Wanda shine yake gabatarda wannan laccoci tun daga farkon littafin har qarshen abinda ya sawwaqa cikin wasu shekaru qididdigaggu. A Ahl As Sunnah Central Masjeed Tsagero, Rimi LGA, Katsina state of Nigeria.

LOADING DATA.... (if it takes long, refresh the page, if no data still shown, try again in few hours).

0 feedbacks:
Post a Comment