Assalam Alaikoom wa rahmatullahi wa barakatuh.
Littafin Tayseer Mustalahul Hadeeth, Littafine wanda ke dauke da fai'da mai yawa a sanin "Ilmul Hadeeth" (ilimin sanin hadith). Kamar yadda duk musulmi ya sani, Annabin Rahama (s.a.w), ya koyar damu addini ta hanyoyi masu yawa kamar, magana, aiki, da sauransu, to shin taya zamu gane lallai hadith ya inganta ko kuwa yana da rauni? miye ingancinsa? su waye maruwaitansa kuma ma wai da gaske Hadith din ne ba qage bane? duk wannan ya nan a cikin wannan littafi.
Allah ya sakawa Sheikh Abubakar Mai-Kano Katsina Akan wannan karatu ameen. Wanda shine ya gabatarda wannan laccoci tun daga farkon littafin har qarshe cikin wasu shekaru qididdigaggu. A Ahl As Sunnah Central Masjeed Tsagero, Rimi LGA, Katsina state of Nigeria.

LOADING DATA.... (if it takes long, refresh the page, if no data still shown, try again in few hours).
0 feedbacks:
Post a Comment