Assalam Alaikoom wa rahmatullahi wa barakatuh.
Littafin UTHULUTH-THALATHA, Littafine (Ko risala / wato qaramin littafi) wanda ke dauke da bayanin abubuwa guda 3 wanda ya wajaba ga musulmi ya sani kuma yayi ilimi akansu, wanda sune: sanin mahaliccinshi, sanin Annabin Rahama (s.a.w), da kuma sanin addinin Islama jumlatan
Allah ya sakawa Sheikh Abubakar Mai-Kano Katsina Akan wannan karatu ameen. Wanda shine ya gabatarda wannan laccoci tun daga farkon littafin har qarshe cikin wasu shekaru qididdigaggu. A Ahl As Sunnah Central Masjeed Tsagero, Rimi LGA, Katsina state of Nigeria.

LOADING DATA.... (if it takes long, refresh the page, if no data still shown, try again in few hours).
0 feedbacks:
Post a Comment