ASSALAMU ALAIKOOM 'YAN UWA MUSULMI INA TAYAKU MURNAR HALARTAR WANNAN WATA MAI ALBARKA DA KARAMCHI, WATO WATAN RAMADHAN.
BAYAN HAKAN ZAKU IYAYIN DOWNLOADING NA TAFSEERIN ALQUR'ANI MAI GIRMA WANDA AKA GABATAR A MASJEED AHLUSSUNNAH, A GARIN TSAGERO, MAI GABATARWA SHINE MAL ABUBAKAR MAIKANO, LIMAMIN BABBAN MASALLACHIN AHLUSSUNNAH DAKE TSAGERO, KUMA SHUGABAN IMAM MALIK FOUNDATION KATSINA, WATO BABBAR CIBIYAR NAN TA DA'AWAR MUSULUNCHI.
SANNAN KUMA SHINE SHUGABAN HADADDUN QUNGIYOYIN DA'AWAR MUSULUNCHI WATO (UMDA) [UNITED MUSLIMS DA'AWA ASSOCIATION, KATSINA STATE].
MALAM BATURE DAUDA TSAGERO [SHUGABAN MADRISATUT-TAHFEEZUL QUR'AN TSAGERO]. KE KARANTO AYOYIN ALQURANI MAI GIRMA.

LOADING DATA.... (if it takes long, refresh the page, if no data still shown, try again in few hours).
0 feedbacks:
Post a Comment