Follow Our Channels:
Bismillah
Sunnah and Holy Quran Miracles

TAFSIRIN AL QUR'ANI MAI GIRMA

Assalam Alaikoom wa rahmatullahi wa barakatuh.
Littafin Al Qur'ani Mai Girma, Littafine wanda aka saukarwa Annabin Rahama (s.a.w) Domin yayi gargadi da bushara ga dukan Sahabbansa (Radiyallahu Anhuma) da kuma sauran duniya baki daya.

Allah ya sakawa Sheikh Abubakar Mai-Kano Katsina Akan wannan Tafsir ameen. Wanda shine ya gabatarda wannan laccoci tun daga farkon littafin har abinda ya sauwaqa cikin wasu shekaru qididdigaggu. A Ahl As Sunnah Central Masjeed Tsagero, Rimi LGA, Katsina state of Nigeria.


Wannan Littafi yana dauke da warwara kan sarqaqqin abubuwa masu yawa da kuma hukunce-hukunce wanda suka shafi mumunai da kafirai, da rahama da waraka duk samammune a al Qur'ani
Akwai cikakken bayani kan Dukkan Rayuwar Dan Adam da halittarsa da kuma yadda makomarsa zata gudana, hakanan za'a ji rayuwar Sayyidna Rasulullahi (s.a.w) saboda rayuwarsa duka itace Al Qur'ani.

Da fatan Allah ya bamu dacewa duniya da lahira ya kuma karba mana ibadunmu ameen.


LOADING DATA.... (if it takes long, refresh the page, if no data still shown, try again in few hours).

0 feedbacks:

Do Some JIHAD/Sadaqat

Sharing This Is SADAQAH/CHARITY/JIHAD, Do It Now

FOLLOW OUR CHANNELS:

New UPDATES

Our Visitors This Time